Ash-Shu'ara' 26:148

سورة الشعراء

Meccan Verse: 148/227 Page 373

وَزُرُوعࣲ وَنَخۡلࣲ طَلۡعُهَا هَضِيمࣱ ١٤٨

  1. Hausa translation

    الترجمة الهوساوية

    "Da shuke-shuke da dabĩ nai, 'ya'yan itãcensu hirtsi* mãsu narkẽwa a ciki?"
       * Hirtsi shi ne 'ya'yan itãce sãbabbi tun ba su nuna ba. Wãtau hirtsin gonakinsu idan an ci shi narkewã ya ke yi a cikin ciki, balle kuma 'ya'yan itãce nunannu.

Read the whole surah Compare translations Arabic tafsir