وَٱخۡفِضۡ جَنَاحَكَ لِمَنِ ٱتَّبَعَكَ مِنَ ٱلۡمُؤۡمِنِينَ ٢١٥
Ash-Shu'ara' 26:215
سورة الشعراء
Meccan
Verse: 215/227
Page 376
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma ka sassauta fikãfikanka* ga wanda ya bĩ ka daga mũminai.
* Ka zama mai tausayi ga mũminai waɗanda suka bĩ ka, ka yi musu kamar yadda kãzã take yi wa 'ya'yanta ƙanana a lõkacin sanyi, kõ kuwa idan zã su yi barci dõmin ta kãre su daga cũta. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma ka sassauta fikãfikanka ga wanda ya bĩ ka daga mũminai.
Ash-Shu'ara' 26:215
Loading the recitation…
0:00