Ash-Shu'ara' 26:215

سورة الشعراء

Meccan Verse: 215/227 Page 376

وَٱخۡفِضۡ جَنَاحَكَ لِمَنِ ٱتَّبَعَكَ مِنَ ٱلۡمُؤۡمِنِينَ ٢١٥

  1. Hausa translation

    الترجمة الهوساوية

    Kuma ka sassauta fikãfikanka* ga wanda ya bĩ ka daga mũminai.
      * Ka zama mai tausayi ga mũminai waɗanda suka bĩ ka, ka yi musu kamar yadda kãzã take yi wa 'ya'yanta ƙanana a lõkacin sanyi, kõ kuwa idan zã su yi barci dõmin ta kãre su daga cũta.

Read the whole surah Compare translations Arabic tafsir