Ash-Shu'ara' 26:94

سورة الشعراء

Meccan Verse: 94/227 Page 371

فَكُبۡكِبُواْ فِيهَا هُمۡ وَٱلۡغَاوُۥنَ ٩٤

  1. Hausa translation

    الترجمة الهوساوية

    Sai aka kikkife su* a cikinta, su da halakakkun.
      * Gumãkan, sũ da halakakku mabiyansu. Dukkan mai ɓatarda wani shĩ ne gunki ga mai bin sa halakakke.
  2. Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation


    Sai aka kikkife su a cikinta, su da halakakkun.

Read the whole surah Arabic tafsir