أَمۡ لَهُ ٱلۡبَنَٰتُ وَلَكُمُ ٱلۡبَنُونَ ٣٩
At-Tur 52:39
سورة الطور
Meccan
Verse: 39/49
Page 525
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Shin, Yanã da* 'ya'ya mãtã ne kuma kũ, kunã da ɗiya maza ne?
* Waɗansu Lãrãbawa sunãkiran Malã'ika 'ya'yan Allah mãtã, sunã kuma bauta musu dõmin su cece su daga Allah, suna yin gumãka da sũnansu. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Shin, Yanã da 'ya'ya mãtã ne kuma kũ, kunã da ɗiya maza ne?
At-Tur 52:39
Loading the recitation…
0:00