At-Tur 52:39

سورة الطور

Meccan Verse: 39/49 Page 525

أَمۡ لَهُ ٱلۡبَنَٰتُ وَلَكُمُ ٱلۡبَنُونَ ٣٩

  1. Hausa translation

    الترجمة الهوساوية

    Shin, Yanã da* 'ya'ya mãtã ne kuma kũ, kunã da ɗiya maza ne?
     * Waɗansu Lãrãbawa sunãkiran Malã'ika 'ya'yan Allah mãtã, sunã kuma bauta musu dõmin su cece su daga Allah, suna yin gumãka da sũnansu.

Read the whole surah Compare translations Arabic tafsir