وَإِنَّآ إِلَىٰ رَبِّنَا لَمُنقَلِبُونَ ١٤
Az-Zukhruf 43:14
سورة الزخرف
Meccan
Verse: 14/89
Page 490
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
"Kuma lalle mũ haƙĩƙa mãsu* jũyãwa muke, zuwa ga Ubangijinmu."
* Ku yi dalĩli da hõrewar abin hawa gare ku zuwa ga tabbatar tãshinku dõmin hisãbin Ƙiyãma, dõmin ku bi umurninsa a dũniya, kuma ku bar al'adunku. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
"Kuma lalle mũ haƙĩƙa mãsu jũyãwa muke, zuwa ga Ubangijinmu."
Az-Zukhruf 43:14
Loading the recitation…
0:00