Az-Zukhruf 43:14

سورة الزخرف

Meccan Verse: 14/89 Page 490

وَإِنَّآ إِلَىٰ رَبِّنَا لَمُنقَلِبُونَ ١٤

  1. Hausa translation

    الترجمة الهوساوية

    "Kuma lalle mũ haƙĩƙa mãsu* jũyãwa muke, zuwa ga Ubangijinmu."
     * Ku yi dalĩli da hõrewar abin hawa gare ku zuwa ga tabbatar tãshinku dõmin hisãbin Ƙiyãma, dõmin ku bi umurninsa a dũniya, kuma ku bar al'adunku.

Read the whole surah Compare translations Arabic tafsir