وَتِلۡكَ ٱلۡجَنَّةُ ٱلَّتِيٓ أُورِثۡتُمُوهَا بِمَا كُنتُمۡ تَعۡمَلُونَ ٧٢
Az-Zukhruf 43:72
سورة الزخرف
Meccan
Verse: 72/89
Page 494
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma waccan ita ce Aljannar, wannan da aka gãdar da ku ita sabõda abin da kuka kasance kunã aikatãwa. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma waccan ita ce Aljannar, wannan da aka gãdar da ku ita sabõda abin da kuka kasance kunã aikatãwa.
Az-Zukhruf 43:72
Loading the recitation…
0:00