Az-Zukhruf 43:77

سورة الزخرف

Meccan Verse: 77/89 Page 495

وَنَادَوۡاْ يَٰمَٰلِكُ لِيَقۡضِ عَلَيۡنَا رَبُّكَۖ قَالَ إِنَّكُم مَّٰكِثُونَ ٧٧

  1. Hausa translation

    الترجمة الهوساوية

    Kuma suka yi kira, "Ya Mãliku! Ubangijinka Ya kashe mu mana* " (Mãliku) ya ce: "Lalle kũ mazauna ne."
      * Watau sunã neman su mutu su huta da ɗaukar aZãba.

Read the whole surah Compare translations Arabic tafsir