وَكُلُّهُمۡ ءَاتِيهِ يَوۡمَ ٱلۡقِيَٰمَةِ فَرۡدًا ٩٥
Maryam 19:95
سورة مريم
Meccan
Verse: 95/98
Page 311
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma dukan kõwanensu mai jẽ Masa ne a Rãnar ¡iyãma yanã shi kaɗai. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma dukan kõwanensu mai jẽ Masa ne a Rãnar ¡iyãma yanã shi kaɗai.
Maryam 19:95
Loading the recitation…
0:00