سَلَٰمࣱ قَوۡلࣰا مِّن رَّبࣲّ رَّحِيمࣲ ٥٨
YaSin 36:58
سورة يس
Meccan
Verse: 58/83
Page 444
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
"Aminci," da magana,* daga Ubangiji Mai jin ƙai.
* Ana ce musu aminci ya tabbata a gare ku, da magana daga wajen Ubangijinsu Mai rahama, watau ana fada musu haka da magana bã da wata ishãra ba. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
"Aminci," da magana, daga Ubangiji Mai jin ƙai.
YaSin 36:58
Loading the recitation…
0:00