يُوسُفُ أَعۡرِضۡ عَنۡ هَٰذَاۚ وَٱسۡتَغۡفِرِي لِذَنۢبِكِۖ إِنَّكِ كُنتِ مِنَ ٱلۡخَاطِـِٔينَ ٢٩
Yusuf 12:29
سورة يوسف
Meccan
Verse: 29/111
Page 238
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
"Yusufu! Ka kau da kai daga wannan. Kuma ki nẽmi gãfara* dõmin laifinki. Lalle ne ke, kin kasance daga mãsu kuskure."
* Mai gida ya yi hukunci da yabon girman hãlin Yũsufu da kuma neman ya kashe maganar a nan. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
"Yusufu! Ka kau da kai daga wannan. Kuma ki nẽmi gãfara dõmin laifinki. Lalle ne ke, kin kasance daga mãsu kuskure."
Yusuf 12:29
Loading the recitation…
0:00