Surah Al-Ikhlas in Hausa
سورة الإخلاص · Verses: 4 · Meccan
Translation: Hausa translation 1 (الترجمة الهوساوية)
-
1
قُلۡ هُوَ ٱللَّهُ أَحَدٌ
Ka ce: "Shi ne Allah Makaɗaĩci." -
2
ٱللَّهُ ٱلصَّمَدُ
"Allah wanda ake nufin Sa da buƙata." -
3
لَمۡ يَلِدۡ وَلَمۡ يُولَدۡ
"Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba." -
4
وَلَمۡ يَكُن لَّهُۥ كُفُوًا أَحَدُۢ
"Kuma babu ɗaya da ya kasance kini a gare Shi