ترجمة معاني سورة قريش باللغة الهوساوية من كتاب Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation . ﰡ ﭑﭒ ﰀ KuraishSabõda sãbon ¡uraishawa. ﭔﭕﭖﭗ ﰁ Sãbonsu na tafiyar hunturu da ta bazara. ﭙﭚﭛﭜ ﰂ Sabõda haka sai su bauta wa Ubangijin wannan Gida (Ka'abah). ﭞﭟﭠﭡﭢﭣﭤ ﰃ wanda Ya ciyar da su (Ya hana su) daga yunwa, kuma Ya amintar da su daga wani tsõro.