ترجمة معاني سورة الكوثر باللغة الهوساوية من كتاب Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation . ﰡ ﮆﮇﮈ ﰀ Al-KausarLalle ne Mu, Mun yi maka kyauta mai yawa. ﮊﮋﮌ ﰁ Saboda haka, ka yi salla dõmin Ubangijinka, kuma ka sõke (baiko, wato sukar raƙumi). ﮎﮏﮐﮑ ﰂ Lalle mai aibanta ka shi ne mai yankakkiyar albarka.