surah.translation .
من تأليف: أبو بكر محمود جومي .

Ka ce: "Shi ne Allah Makaɗaĩci."
"Allah wanda ake nufin Sa da buƙata."
"Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba."
"Kuma babu ɗaya da ya kasance kini a gare Shi