ترجمة معاني سورة الفلق باللغة الهوساوية من كتاب Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation . ﰡ ﭤﭥﭦﭧ ﰀ Al-FlakKa ce "ina neman tsari ga Ubangijin safiya" ﭩﭪﭫﭬ ﰁ "Daga sharrin abin da Ya halitta." ﭮﭯﭰﭱﭲ ﰂ "Da sharrin dare, idan ya yi duhu." ﭴﭵﭶﭷﭸ ﰃ "Da sharrin mãtã mãsu tõfi a cikin ƙulle-ƙulle." ﭺﭻﭼﭽﭾ ﰄ "Da sharrin mai hãsada idan ya yi hasada."