ترجمة معاني سورة الإخلاص باللغة الهوساوية من كتاب Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation . ﰡ ﭑﭒﭓﭔ ﰀ Al-IkhlasKa ce: "Shi ne Allah Makaɗaĩci." ﭖﭗ ﰁ "Allah wanda ake nufin Sa da buƙata." ﭙﭚﭛﭜ ﰂ "Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba." ﭞﭟﭠﭡﭢ ﰃ "Kuma babu ɗaya da ya kasance tamka a gare Shi."