ترجمة معاني سورة النّاس باللغة الهوساوية من كتاب Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation . ﰡ ﮀﮁﮂﮃ ﰀ An-NasKa ce "Ina nẽman tsari ga Ubangijin mutãne." ﮅﮆ ﰁ "Mamallakin mutane." ﮈﮉ ﰂ "Abin bautãwar mutãne." ﮋﮌﮍﮎ ﰃ "Daga sharrin mai sanya wasuwãsi, mai ɓoyewa." ﮐﮑﮒﮓﮔ ﰄ "Wanda ke sanya wasuwãsi a cikin ƙirãzan mutane." ﮖﮗﮘ ﰅ "Daga aljannu da mutane."