Fassarar Surar Al'asri a الهوساوية daga Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Verse 1
ﭑ
ﭒ
Al'asri
Ina rantsuwa da zãmani.
Verse 2
ﭓﭔﭕﭖ
ﭗ
Lalle ne mutum yana a cikin hasara.
Verse 3
Fãce waɗanda suka yi ĩmani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma suka yi wa juna wasiyya da bin gaskiya, kuma suka yi wa juna wasiyya da yin haƙuri (su kam, basu cikin hasara).
تقدم القراءة