سورة الطارق

Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation

Fassarar Surar At-Tarik a الهوساوية daga Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation

Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation

Verse 1

At-Tarik


Inã rantsuwa da sama da mai aukõwa da dare.
Verse 2

To, mẽ yã sanar da kai abin da ake cẽwa mai aukõwa da dare?
Verse 3

Shi ne taurãron nan mai tsananin haske.
Verse 8

Lalle ne Shi (Allah), ga mayar da shi (mutum), tabbas Mai iyãwa ne.

Saboda haka, bã shi da wani ƙarfi, kuma bã shi da wani mai taimako (da zai iya kãre shi daga azãbar Allah).
Verse 11

Ina rantsuwa da sama ma'abũciyar ruwa mai kõmãwa yana yankẽwa.
Verse 13

Lalle ne shĩ (Alƙur'ãni), haƙĩƙa magana ce daki-daki
Verse 16

Kuma Ni, Ina mayar da kaidi (gare su) kamar yadda suke ƙulla kaidi.
Verse 17

Saboda haka, ka yi wa kafirai jinkiri, ka dakata musu, sannu-sannu.
تقدم القراءة