سورة العلق

Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation

Fassarar Surar Al'Alak a الهوساوية daga Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation

Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation

Verse 3

Ka yi karatu, kuma UbangiJinka shi ne Mafi karimci.
Verse 6

A'aha! Lalle, ne mutum haƙĩƙa, yana girman kai (ya ƙi karatu).
Verse 13

Ashe, kã gani, idan (shi mai hanin) ya ƙaryata, kuma ya jũya bãya?
Verse 18

Zã Mu kirayi zabaniyãwa (mala'iku mãsu girma).

A'aha kada ka bĩ shi. Kuma ka yi tawali'u, kuma ka nemi kusanta (zuwa ga Ubangijinka).
تقدم القراءة