Fassarar Surar An-Nas a الهوساوية daga Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Verse 1
ﮀﮁﮂﮃ
ﮄ
An-Nas
Ka ce "Ina nẽman tsari ga Ubangijin mutãne."
Verse 2
ﮅﮆ
ﮇ
"Mamallakin mutane."
Verse 3
ﮈﮉ
ﮊ
"Abin bautãwar mutãne."
Verse 4
ﮋﮌﮍﮎ
ﮏ
"Daga sharrin mai sanya wasuwãsi, mai ɓoyewa."
Verse 5
ﮐﮑﮒﮓﮔ
ﮕ
"Wanda ke sanya wasuwãsi a cikin ƙirãzan mutane."
Verse 6
ﮖﮗﮘ
ﮙ
"Daga aljannu da mutane."
تقدم القراءة