سورة الكوثر

Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation

Fassarar Surar Al-Kausar a الهوساوية daga Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation

Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation

Verse 1

Al-Kausar


Lalle ne Mu, Mun yi maka kyauta mai yawa.
Verse 2

Saboda haka, ka yi salla dõmin Ubangijinka, kuma ka sõke (baiko, wato sukar raƙumi).
تقدم القراءة