Fassarar Surar Al-Kausar a الهوساوية daga الترجمة الهوساوية
Verse 1
ﮆﮇﮈ
ﮉ
Lalle ne Mu, Mun yi maka kyauta mai yawa.
Verse 2
ﮊﮋﮌ
ﮍ
Saboda haka, ka yi salla dõmin Ubangijinka, kuma ka sõke (baiko, wato sukar raƙumi).
Verse 3
ﮎﮏﮐﮑ
ﮒ
Lalle mai aibanta ka shi ne mai yankakkiyar albarka.
تقدم القراءة