سورة المسد

الترجمة الهوساوية

Fassarar Surar Al-Masad a الهوساوية daga الترجمة الهوساوية

الترجمة الهوساوية

الناشر

مجمع الملك فهد

Verse 4
Tãre da matarsa mai ɗaukar itacen (wuta).*
____________________
  * Anã fassara shi da mai tsegumi, wãtau annamĩmanci; da Lãrabci anã ce wã mai annamĩmanci "mai ɗaukar itacen wuta.".
تقدم القراءة