Fassarar Surar Ali-Humazah a الهوساوية daga الترجمة الهوساوية
Verse 1
ﭢﭣﭤﭥ
ﭦ
Bone ya tabbata ga duk mai nune, mai zunɗe (mai raɗa).
Verse 2
ﭧﭨﭩﭪ
ﭫ
Wanda ya tara dũkiya, kuma ya mayar da ita abar tattalinsa.
Verse 3
ﭬﭭﭮﭯ
ﭰ
Yana zaton cẽwa dũkiyarsa za ta dawwamar da shi.
Verse 4
ﭱﭲﭳﭴﭵ
ﭶ
A'aha! Lalle ne zã a jẽfa shi a cikin Huɗama.
Verse 5
ﭷﭸﭹﭺ
ﭻ
Kuma me ya sanar da kai abin da ake ce wa Huɗama?
Verse 6
ﭼﭽﭾ
ﭿ
Wutar Allah ce wadda ake hurawa.
Verse 7
ﮀﮁﮂﮃ
ﮄ
Wadda take lẽƙãwa a kan zukata.
Verse 8
ﮅﮆﮇ
ﮈ
Lalle ne ita abar kullẽwa cea kansu.
Verse 9
ﮉﮊﮋ
ﮌ
A cikin wasu ginshiƙai mĩƙaƙƙu.
تقدم القراءة