Fassarar Surar Kuraish a الهوساوية daga الترجمة الهوساوية
Verse 1
ﭑﭒ
ﭓ
Sabõda sãbon ¡uraishawa.
Verse 2
ﭔﭕﭖﭗ
ﭘ
Sãbonsu na tafiyar hunturu da ta bazara.
Verse 3
ﭙﭚﭛﭜ
ﭝ
Sabõda haka sai su bauta wa Ubangijin wannan Gida (Ka'abah).
Verse 4
wanda Ya ciyar da su (Ya hana su) daga yunwa, kuma Ya amintar da su daga wani tsõro.
تقدم القراءة