ع Fassarar Surar Al-Ikhlas a الهوساوية daga الترجمة الهوساوية الترجمة الهوساوية الترجمة الهوساوية الناشر مجمع الملك فهد الذهاب لصفحة الكتاب Verse 1 ﭑﭒﭓﭔ ﭕ Ka ce: "Shi ne Allah Makaɗaĩci." Verse 2 ﭖﭗ ﭘ "Allah wanda ake nufin Sa da buƙata." Verse 3 ﭙﭚﭛﭜ ﭝ "Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba." Verse 4 ﭞﭟﭠﭡﭢ ﭣ "Kuma babu ɗaya da ya kasance kini a gare Shi تقدم القراءة تحميل المزيد عرض الكل