سورة العاديات

الترجمة الهوساوية

Fassarar Surar Al-Adiyat a الهوساوية daga الترجمة الهوساوية

الترجمة الهوساوية

الناشر

مجمع الملك فهد

Verse 1
Ina rantsuwa da dawãki mãsu gudu suna fitar da kũkan ciki.
Verse 2
Mãsu ƙyasta wuta (da kõfatansu a kan duwatsu) ƙyastawa.
Verse 3
Sa'an nan mãsu yin hari a lokacin asuba.
Verse 5
Sai su shiga, game da ita (ƙũrar), a tsakãnin jama'ar maƙiya.
تقدم القراءة