Fassarar Surar Al-Flak a الهوساوية daga الترجمة الهوساوية
Verse 1
ﭤﭥﭦﭧ
ﭨ
Ka ce "ina neman tsari ga Ubangijin safiya"
Verse 2
ﭩﭪﭫﭬ
ﭭ
"Daga sharrin abin da Ya halitta."
Verse 3
ﭮﭯﭰﭱﭲ
ﭳ
"Da sharrin dare, idan ya yi duhu."
Verse 4
ﭴﭵﭶﭷﭸ
ﭹ
"Da sharrin mãtã mãsu tõfi a cikin kuduri"
Verse 5
ﭺﭻﭼﭽﭾ
ﭿ
"Da sharrin mai hãsada idan ya yi hasada."
تقدم القراءة