سورة العاديات

Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation

Fassarar Surar Al-Adiyat a الهوساوية daga Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation

Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation

Verse 1

Al-Adiyat


Ina rantsuwa da dawãki mãsu gudu suna fitar da kũkan ciki.
Verse 2

Mãsu ƙyasta wuta (da kõfatansu a kan duwatsu) ƙyastawa.
Verse 3

Sa'an nan mãsu yin hari a lokacin asuba.
Verse 5

Sai su shiga, game da ita (ƙũrar), a tsakãnin jama'ar maƙiya.
تقدم القراءة