سورة الشرح

Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation

Fassarar Surar As-Sarhi a الهوساوية daga Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation

Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation

Verse 1

As-Sarhi


Ba Mu bũɗa maka zũciyarka ba (dõmin ɗaukar haƙuri da fahimta)?
Verse 7

Sabõda haka idan ka ƙãre (ibãda) sai ka kafu (kana rõƙon Allah).
تقدم القراءة