Fassarar Surar Al-Kafirun a الهوساوية daga Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Verse 1
ﭑﭒﭓ
ﭔ
Al-Kafirun
Ka ce: "Ya kũ kãfirai!"
Verse 2
ﭕﭖﭗﭘ
ﭙ
"Bã zan bautã wa abin da kuke bautã wa ba."
Verse 3
ﭚﭛﭜﭝﭞ
ﭟ
"Kuma kũ, ba ku zama masu bauta wa abin da nake bautã wa ba."
Verse 4
ﭠﭡﭢﭣﭤ
ﭥ
"Kuma nĩ ban zama mai bautã wa abin da kuka bautã wa ba."
Verse 5
ﭦﭧﭨﭩﭪ
ﭫ
"Kuma kũ, ba ku zama mãsu bautã wa abin da nake bautã wa ba."
Verse 6
ﭬﭭﭮﭯ
ﭰ
"Addininku na garẽ ku, kuma addinina yanã gare ni."
تقدم القراءة