Fassarar Surar Al-Ma'un a الهوساوية daga Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Verse 1
ﭦﭧﭨﭩ
ﭪ
Al-Ma'un
Shin, ka ga wanda ke ƙaryatãwa game da sakamako?
Verse 2
ﭫﭬﭭﭮ
ﭯ
To, wannan shi ne ke tunkue marãya (daga haƙƙinsa).
Verse 3
ﭰﭱﭲﭳﭴ
ﭵ
Kuma bã ya kwaaitarwa bisa bãyar da abinci ga matalauci.
Verse 4
ﭶﭷ
ﭸ
To, bone yã tabbata ga masallata.
Verse 5
ﭹﭺﭻﭼﭽ
ﭾ
Waɗanda suke masu shagala daga sallarsu.
Verse 6
ﭿﮀﮁ
ﮂ
Waɗanda suke yin riya (ga ayyukansu)
Verse 7
ﮃﮄ
ﮅ
Kuma suna hana taimako.
تقدم القراءة