سورة الفجر

Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation

Fassarar Surar Al-Fajr a الهوساوية daga Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation

Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation

Verse 1

Al-Fajr


Inã rantsuwa da alfijiri.
Verse 3

Da (adadi na) cikã da (na) mãrã.

Ko a cikin waɗannan akwai abin rantsuwa ga mai hankali (da yake kange shi daga zunubi)?

Da samũdãwa waɗanda suka fasa duwãtsu a cikin Wadi suka yi gidãje)?
Verse 12

Sabõda haka, suka yawaita yin ɓarna a cikinsu.
Verse 24

Yana dinga cẽwa, "Kaitona, dã na gabatar (da aikin ƙwarai) domin rãyuwata!"

Ka koma zuwa ga Ubangijinka, alhãli kana mai yarda (da abin da Ya ƙaddara maka a dũniya) abar yardarwa (da sakamakon da zã a ba ka a Lãhira).
Verse 29

Sabõbda haka, ka shiga cikin bãyiNa (mãsu bin umurui a dũniya).
Verse 30

Kuma ka shiga AljannaTa (a Lãhira).
تقدم القراءة